Sunday, 17 December 2017

Gwamnan jihar Kaduna, El-Rufai da matarshi a gurin liyafar cin abinci ta murnar cikar jihar Kaduna shekaru 100

Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasiru Ahmad El-Rufai tare da matarshi Hadiza Ismal a daren jiya gurin wata liyafar cin abincin dare da aka shirya a matsayin daya daga cikin shagulgulan cikar garin jihar Kaduna shekaru dari da kafuwa.


No comments:

Post a Comment