Wednesday, 6 December 2017

Gwamnan jihar Kaduna malam Nasiru Ahmad El-Rufai yaje kasashen turai dan nemo hadin gwiwa da kamfanin yin madara

Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasiru Ahmad El-Rufai yana ziyarar aiki a kasashen turai dan neman hadin gwigwa da wasu kamfanoni masu kiwan shanu da sarrafa madararsu, a jiyane gwamnan yaje kasar Ingila inda yakai ziyara wani kamfani da ake cewa Arla.
Haka kuma gwamnan a yau laraba yaje kasar Denmark wani reshe na kamfanin, inda ya tattauna da masu gudanarwa na kamfanin, kamfanin dai ya kwarene wajan yin madara da sarrafata.

Image may contain: 1 person, standing

Image may contain: 4 people, people sitting

Image may contain: 1 person, standing and indoorNo comments:

Post a Comment