Saturday, 16 December 2017

Gwamnan jihar Kaduna, Nasiru El-Rufai tare da shugaban sojoji Buratai, jiya, a masallacin Juma'a

Gwamnan jihar Kanu, Malam Nasiru El-Rufai tare da wasu kwamishinoninshi da shugaban sojojin Najeriya, Tukur Yusuf Buratai a masallacin Juma'a na barikin 44 dake Kaduna, jiya, lokacin sallar Juma'a.Da fatan Allah ya amsa mana ibadumnu baki daya.No comments:

Post a Comment