Friday, 29 December 2017

Gwamnan jihar Kebbi yayi rangadi a kasuwa

Gwamnan jihar Kebbi, Abubakar Atiku Bagudu kenan a lokacin da yake rangadi a cikin kasuwar Birnin Kebbi, gwamnan ya zagaya inda ya gaggaisa da kananan 'yan kasuwa, kuma za'a iya gani a cikin hotunan yanda 'yan kasuwan ke cikin farinciki da ganin gwamnan, wasu har hotuna suka dauka dashi.


No comments:

Post a Comment