Friday, 15 December 2017

Hadiza Gabon ta kara jaddada soyayyarta ga dan kwallo Pogba

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon ta kara jaddada soyayyarta ga Tauraron dan kwallon kafa, Pogba, bayan daya bayyana sabon askinshi a dandalinshi na yanar gizo. A kwanakin bayane dama Hadizar ta taba bayyana cewa dan wasan yana matukar birgeta.

No comments:

Post a Comment