Saturday, 9 December 2017

Hadiza Gabon taje kasar hadaddiyar daular larabawa yawan shakatawa

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon ta je kasar Hadaddiyar daular larabawa yawan shakatawa, a cikin satin daya gabatane muka ga hotunan Hadizar akan rakumi da amalanken doki tana ta nishadi, ashe taje kasasen larabawane.Muna mata fatan Alheri da kuma Allah ya dawo da ita lafiya.

No comments:

Post a Comment