Sunday, 24 December 2017

Hadiza Gabon 'yar kwalisa

hoton jarumar fim din Hausa Hadiza Gabon daga shafin hutudole.com
Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon kenan a wannan hoton nata data sha kyau sosai, hoton ya kayatar, muna mata fatan Alheri.
No comments:

Post a Comment