Tuesday, 5 December 2017

Hadiza Kabala taje aikin Umrah

Jarumar fina-finan Hausa, Hadiza Kabala kenan a kasa me tsarki inda taje aikin Umrah, muna mata fatan Allah ya amsa Ibada, ya kuma dawo da ita gida lafiya.
No comments:

Post a Comment