Friday, 22 December 2017

Hadiza Muhammad: 'Yarsanda 'yar kwalisa

Hadiza Muhammad, 'yar sandarnan data shahara wajan iya kwalliyar zamani da nuna kawa ga ta kuma kyakkyawa wadda hakan yake daukar hankalin mutane, musanman samari, a duk lokacin da ta saka sabbin hotuna a dandalinta na sada zumunta da muhawara.Anan ma wasu hotunan Hadizarne da suka kayatar, tasha riga da wando, ga hularta, ta 'yan sanda hana sallah. Muna mata fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment