Tuesday, 19 December 2017

Hafsat Idris ta haskaka a wadannan hotunan

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hafsat Idris(Barauniya, 'yar fim), kenan a wadannan hotunan nata data sha kwalliyar zamani data mata kyau, ta bayyana cewa tana kan hanyar zuwa gurin daukar fim ne, muna mata fatan Alheri.No comments:

Post a Comment