Sunday, 10 December 2017

Halima Atete ta kai ziyara sansanin 'yan gudun hijira na Maiduguri

Jarumar fina-finan Hausa, Halima Atete ta kai ziyara sansanin 'yan gudun hijirar Boko Haram dake garin Maiduguri, jarumar tayima 'yan gudun hijirar addu'ar fatan Alheri da kuma Allah ya kawo musu karahen halin kuncin da suke ciki.


Muna fatan Allah ya amsa.

No comments:

Post a Comment