Sunday, 10 December 2017

Hassan Giggs ya samu kyautar karramawa ta fitaccen me bayar da umarni

 Fitaccen me bayar da umarni na fina-finan Hausa, Hassan Giggs, ya samu kyautar karramawa a matsayin me bayar da umarni da yafi kowane/ yayi zarra tsakanin masu mabayar da umarni na fina-finan Hausa, an karrama Hassan din da wannan lambar yabonne a gurin taron nuna kawa da nishadi da aka gudanar na Sarauniya a garin Kaduna, jiya da dare.Muna tayashi murna da fatan Allah ya kara daukaka.

No comments:

Post a Comment