Friday, 15 December 2017

Hatsarin mummunar addu'a akan 'ya'ya>>Daga Sheikh Isah Ali Fantami

Sheikh Aliyu Isah Fantami kenan a wannan hoton bidiyo yake jawo hankulan iyaye akan tarbiyyar 'ya'ya, muna fatan Allah ya sakawa malam da Alheri, ya kuma shiryemu baki daya.


No comments:

Post a Comment