Saturday, 23 December 2017

Hoton Adam A. Zango da 'yar uwarshi daya dauki hankulan mutane

Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango kenan a wannan hoton tare da 'yar uwarshi daya dauki hankulan mutane, Afamun dai ya saka wannan hoto a dandalinshi na sada zumunta da muhawara inda ya dafa wannan baiwar Allahn ya kuma rubuta, masoyiyata.


Mutane dai sun bayyana mabanbanta ra'ayoyi akan wannan hoton amma ga dukkan alamu 'yar uwar adamunce wannan baiwar Allah.

Muna musu fatan Alheri

No comments:

Post a Comment