Friday, 15 December 2017

Hoton Ahmad Indimi da Maryam Indimi daya kayatar

'Ya'yan hamshakin attajiri, Muhammad Indimi kenan, Ahmad, mijin diyar shugaban kasa, Zahara Buhari da 'yar uwarshi, Amarya, Maryam, a lokacin bikinta, hoton nasu ya kayatar. Muna musu fatan Alheri.


No comments:

Post a Comment