Thursday, 7 December 2017

Hoton Maryam Booth daga jihar Jigawa, inda take bautar kasa

Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Booth kenan cikin kayan bautar kasa, haryanzu dai tana can jihar Jigawa, inda take kwanaki ashirin da daya na farko da duk wanda zai fara aikin bautar kasa, bayan ya kammala karatun jami'a yakeyi.Muna mata fatan Alheri. 

No comments:

Post a Comment