Saturday, 16 December 2017

Hoton TY Shaban tare da 'ya'yanshi daya kayatar

Tauraron fina-finan Hausa kuma me gabatar da shirye-shirye a gidan talabijin na Arewa24, TY shaban kenan tare da 'ya'yanshi, Khalifa da Sani a wannan hoton da suka saka takalmi iri daya, hoton nasu ya kayatar sosai.Muna musu fatan Alheri.


No comments:

Post a Comment