Friday, 8 December 2017

Hotuna daga gurin kaddamar da katafaren kamfanin mai na Gerawa da shugaba Buhari yayi a Kano

 Jiyane shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kaddamar da kafanin yin mai na Gerawa dake Kano, Rahotanni sun bayyana kamfanin a matsayin mafi girma a yankin yammacin Africa.No comments:

Post a Comment