Sunday, 17 December 2017

Hotunan Hafsat Idris da suka birge

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hafsat Idris(Barauniya) kenan a wadannan hotunan nata da suka birge, tasha gilashi abin gwanin birgewa. Muna mata fatan Alheri.No comments:

Post a Comment