Sunday, 3 December 2017

Hotunan kamin biki da suka dauki hankula aketa cece-kuce akansu

Hotunan kamin biki da ma'aurata ke dauka kamin a daura aure sai kara daukar sabon salo suke, wadannan wasune daga cikin na kwanannan da aketa cece-kuce akansu.
No comments:

Post a Comment