Wednesday, 6 December 2017

Hotunan Kamin biki: Muhammad Indimi zai aurar da diyarshi Maryam

Hamshakin attajirin dan kasuwa, sirikin shugaban kasa, Muhammad Indimi , zai aurar da daya daga cikin 'ya'yanshi me suna Maryam, anga hotunan kamin bikin Maryam da 'yan uwa da iyayenta, sun sauka a garin Maiduguri dan yin shagalin aurwn.
Maryam da angonta kenan a wannan hoton.


Shahararren me daukar hotonnan Lilbature ne zai dauki hotunan bikin.


No comments:

Post a Comment