Saturday, 23 December 2017

Hotunan kamin biki na Dan gidan tsohon gwamnan jihar Adamawa, Aminu Nyako kenan da wadda zai aura

Dan gidan tsohon gwamnan jihar Adamawa, Murtala Nyako, Aminu Nyako kenan a wadannan hotunan nasu na kamin biki da wadda zai aura 'yar kasar Mauritania wanda za'a daura a cikin watannan na Disamba.


Muna musu fatan  Alheri, Allah yasa ayi aure lafiya.No comments:

Post a Comment