Saturday, 2 December 2017

Hotunan kamin biki na wannan angon da amaryarshi da suka kayatar

Wani Ango da amaryarshi kenan a wadannan hotunan nasu na kamin biki da suka kayatar. Muna musu fatan Allah yasa ayi biki lafiya, ya kuma sanya Alheri.


No comments:

Post a Comment