Sunday, 3 December 2017

Hotunan Maryam Booth daga jihar Jigawa inda take bautar kasa

Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Booth dake aikin bautar kasa a jihar Jigawa kenan a wadannan sabbin hotunan nata data dauka daga gurin da take bautar kasar, ta dauki hotunanne tare da abokai da kawayen da suke aikin tare.Muna mata fatan Alheri da kuma Allah yasa a fito lafiya.

No comments:

Post a Comment