Thursday, 28 December 2017

Hotunan Rashida Lobbo da suka birge

Jarumar fina-finan Hausa, Rashida Lobbo kenan a wadannan hotunan nata da suka kayatar, tasha kwalliyar zamani, gata sanye da fararen kaya, abin gwanin birgewa, muna mata fatan Alheri.No comments:

Post a Comment