Tuesday, 12 December 2017

Hotunan Zahara Buhari da ta haskaka

Diyar shugaban kasa, Zahara Buhari kenan a wadannan hotunan nata data haskaka, tayi kyau sosai a wadannan hotunan, a cikin satin daya gabatane dai akaga Zahara da mijinta Ahmad Indimi a gurin bikin Maryam Indimi.Muna mata fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment