Monday, 4 December 2017

Iliyasu Abdulmumin(Tantiri) na murmar zagayowar ranar haihuwarshi

Tauraron fina-finan Hausa kuma me shiryawa da bayar da umarni, Ilyasu Abdulmumini wanda akafi sani da Tantiri, na murnar zagayowar ranar hauhiwarshi, muna tayashi murna da fatan Allah ya karo shekaru masu albarka.

No comments:

Post a Comment