Sunday, 31 December 2017

INA MATASA MASU SHA'AWAR SHIGA AIKIN SOJA?

Rundunar Sojan kasa na Nijeriya tana sanar da al'umma masu sha'awan shiga aikin cewa ta fara rajisatan na masu sha'awar shiga aikin na soja daga ranar 29 ga watan Disambar 2017 har zuwa 9 ga wata Febrairu na 2018.Masu son yin rajisatar suna iya zuwa shafin intanet na hukumar a http://recruitment.army.mil.ng domin cike bayannan da ake bukata. Ana kuma iya kiran wadannan lamabobin wayar domin tambaya ko neman karin bayani; 08038575725/08037234828

Ku sani cewa rajisatar kyauta ne.

Daga: Raraiya.

No comments:

Post a Comment