Tuesday, 26 December 2017

"Ina son Adam A. Zango">>Fati Washa

Tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Washa ta bayyana abokin aikinta, Adam A. Zango a matsayin wanda yek birgeta/ tako so, Fati ta saka wannan hoton na Adamu dake kasa kuma ta bayyanashi a matsayin wanda take muradi.Bayan data bayyana hakanne mabiyanta suka rika bayyana mabanbanta ra'ayoyi akan batun, kamar Haka:


No comments:

Post a Comment