Monday, 11 December 2017

"Ina son Kaina">>Hadiza Gabon

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon kenan a wannan hoton nata da ta saka a dandalinta na sada zumunta da muhawara, ta rubuta a jikin hoton cewa"Son kai". Hoton yayi kyau, muna mata fatan Alheri.


No comments:

Post a Comment