Saturday, 23 December 2017

"Ina son kaina">>Rahama Sadau

Tauraruwar fina-finan Hausa da turanci, Rahama Sadau kenan a wannan hoton nata da take gabar wani ruwan kasar Cyprus, sanye da bakaken kaya, ta bayyana cewa, tana son kanta.


No comments:

Post a Comment