Monday, 4 December 2017

"Ina son mahaifiyata">>Amal Umar tare da mahaifiyarta

Jarumar fina-finan Hausa Amal Umar kenan tare da mahaifiyarta a wannan hoton, dazune Maryam Yahaya wadda dama kawayene ita da Amal din, itama ta nuna mahaifiyarta, Amal tace tana son mahaifiyartata.
Muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment