Monday, 4 December 2017

"Ina son mahaifiyata">>Maryam Yahaya tare da mahaifiyarta

Jarumar fina-finan Hausa, Maryam Yahaya kenan a wannan hoton tare da mahaifiyarta, tace tana son mahaifiyartata sosai, muna musu fatan Alheri.


1 comment:

  1. MARYAM_YAHAYA>>
    kamar yanda kike son taki mahaifiyar, haka muma muke son namu Mahaifan, muna sonsu muna kuma kaunarsu.
    Fatanmu anan shine Allah yabarmu da mahaifanmu, in mai aukuwa ko tazo ALLAH karabamu dasu lafiya...
    ka kuma hadamu dasu agidan Aljanna. AMEEN.

    ReplyDelete