Thursday, 28 December 2017

"Ina sonku 'ya'yana">>Ibrahim Maishinku tare da 'ya'yanshi

Tauraron fina-finan Hausa, Ibrahim Maishinku kenan tare da 'ya'yanshi a wadannan hotunan, Maishinku ya bayyana cewa ina sonku 'ya'yana, babu kuma wanda zai iya canja hakan, muna musu fatan Alheri da fatan Allah ya raya.


No comments:

Post a Comment