Tuesday, 26 December 2017

"Ina tayaka murnar zagayowar ranar haihuwarka masoyina">>Matar gwamnan jihar Kebbi, Dr. Hadiza S. Bagudu

Gwamnan jihar Kebbi, Abubakar Atiku Bagudu  na murnar zagayowar ranar haihuwarshi, muna tayashi murna da fatan Allah ya karo shekaru masu albarka.Matar gwamnan, Dr. Zainab Shinkafi Bagudu ta taya mijin nata murna da salo irin na zamani inda ta kirashi da cewa" Ina tayaka murnar zagayowar ranar haihuwarka masoyina".

Muna kara tayashi murna da fatan Allah ya karo shekaru masu albarka, kuma Allah ya kara dankon soyayya.


No comments:

Post a Comment