Friday, 15 December 2017

Ina yiwa masoyana barka da Juma'a

Tauraron fina-finan Hausa, Adam A. Zango kenan a wannan hoton nashi zaune cikin jirgi, ya mikawa masoyanshi gaisuwar barka da Juma'a, muna mishi fatan Alheri.
No comments:

Post a Comment