Friday, 15 December 2017

"indai kaima dan kwankwasiyyane to bazakaci zabeba">>wani ya gayawa Lawal Ahmad

Tauraron fina-finan Hausa, lawal Ahmad kenan kusa da wannan farar motar dake dauke da hoton tsohon gwamnan jihar Kano. Rabiu Musa Kwankwasu, Lawal Ahmad dai ya fito takarar neman kujerar majalisar wakilai a mazabar Bakori da Danja, bayan ya wallafa wannan hoto, wani daga cikin biyanshi ya bayyana cewa wai indai yana tare da kwankwaso to bazaici zabeba.Mutumin ya rubuta cewa:

"Oh daman kaima dan kwankwasiyyane? indai hakane toh wallahi baka shirya cin zabe ba."

No comments:

Post a Comment