Saturday, 30 December 2017

"Irin abokin dake motsowa mutum kuruciyarshi">>Ali Nuhu da Sha'aibu Lawal(Kumurci)

Allah sarki Duniya komi lokaci gareshi, taurarin fina-finan Hausa kenan, Ali Nuhu(Sarki) da Sha'aibu Lawal(Kumurci) a wannan hoton nasu, Alin yace, wannan irin abokin dake motsowa mutum da kuruciyarshi kenan.Muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment