Sunday, 10 December 2017

"Irin na saba da sanyi dinnan">>Ahmad Musa cikin dusar kankara babu kayan sanyi a kasar Ingila

Tauraron dan kwallon Najeriya me buga wa kungiyar Leicester dake kasar Ingila wasa,, Ahmad Musa kenan a wadannan hotunan nashi daya fito waje cikin dusar kankara babu kayan sanyi, yace "Irin na saba da sanyi dinnan".Muna mishi fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment