Wednesday, 20 December 2017

"Irin soyayyar da 'yan Arewa sukewa Buhari kamar da siri, kayar dashi a zaben 2019 ba karamin aiki bane"

Tsohon ministan harkokin jiragen sama, Femi Fani Kayode ya bayyana irin soyayyar da shugaban kasa, Muhammadu Buhari yake samu a gurin 'yan Arewa da cewa ta musammance, yace,  mutanen Arewa ba a matsayin dan siyasa auke kallon Buhari ba, sun mai kallon wani addinine shi kuma hakan yasa suke mai soyayya ta tsakani da Allah da zuciya daya, abin kamar da asiri.Ya kara da cewa wannan dalilin yasa Buharo zai zamar musu babban abokin hamayayya mai matukar hadarin gaske, wanda kayar dashi a zaben 2019 ba karamin aiki bane, sai an sanya jajircewa da hadinkai  sosai.

Femi Fani Kayode ya bayyana hakanne a dandalinshi na sada zumunta da muhawara na shafin Twitter.

No comments:

Post a Comment