Tuesday, 12 December 2017

Jamilu Adamu Kocila na murnar zagayowar ranar haihuwarshi

Jarumin fina-finan Hausa, Jamilu Adamu Kocila na murnar zagayowar ranar haihuwarshi, muna tayashi murna da fatan Allah ya karo shekaru masu albarka.


No comments:

Post a Comment