Thursday, 14 December 2017

Kai yaci kudi: Kalli sabon askin Pogba

Tauraron dan kwallon kafa, musulmi, Paul Labile Pogba kenan dake bugawa kungiyar Manchester United wasa da sabon askinshi a wannan hoton, ya kuma rina gemunshi da gefen kanshi, Gayu munatan Allah.

No comments:

Post a Comment