Sunday, 17 December 2017

Kalli Abba El-Mustafa na shan shisha

Tauraron fina-finan Hausa, Abba El-Mustafa kenan a wannan hoton daya saka dazu da safe a dandalinshi na sada zumunta da muhawara inda aka ganshi yana shan shisha, duk da yake cewa bai fayyace ko agaskene kokuwa a cikin shirin fim ba amma wasu sun fara yin Allah wadai da hoton.Bayan dan wani lokaci Abban ya cire hoton daga dandalin nashi.

No comments:

Post a Comment