Tuesday, 19 December 2017

Kalli abinda Shugaba Buhari yayi daya hadu da soja mafi tsawo

Wannan bidiyon ya nuna lokacin da shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya hadu da soja mafi tsawo, irin yanda ya daga kai ya kalli sojan ya baiwa mutane dariya. Ya hadu da wanda ya fishi tsawo.

No comments:

Post a Comment