Thursday, 14 December 2017

Kalli bidiyo da hotuna: Shugaba Buhari ya dawo daga kasar Faransa


Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya dawo gida Najeriya daga kasar Faransa inda yaje ya halarci taro akan dumamar yanayi.


No comments:

Post a Comment