Monday, 11 December 2017

Kalli bidiyo da hotuna: Shugaba Buhari ya hau jirgi dan tafiya kasar Faransa

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya hau jirgi a filun jirgin sama na mallam Aminu Kano dake Kano dan tafiya kasar Faransa inda zai halarci taro kan dumamar yanayi.

No comments:

Post a Comment