Monday, 11 December 2017

Kalli bidiyo: Shugaba Buhari ya sauka kasar Faransa lafiya


Shugaban kasa Muhammadu Buhari tare da tawagarshi da suka hada ga gwamnonin gwamnonin Kano da Ondo da Adamawa sun sauka a kasar Faransa inda shugaban kasar zai halarci taro akan dumamar yanayi.Sanarwar da fadar shugaban kasar ta fitar a jiya ta bayyana cewa shugaban zai halarci wata liyafar cun abinci da shugaban kasar faransar, Emmanuel Macron zai shiryawa shugabannin kasashen da zasu halarci gurin taron.No comments:

Post a Comment