Saturday, 16 December 2017

Kalli bidiyo: Tuna baya: Inda gwamnan Kano, Ganduje ya bayyana cewa likimo yakeyi ba bacciba

Hoton bidiyon gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje kenan wanda yayi jawabin cewa, wasu nata surutun wai yana bacci amma yana jinsu, likimo yakeyi, sun kasa gane banbancin likimo da bacci.Wannan bidiyo na daga cikin mafi tsahara a tsakanin Hausawa.No comments:

Post a Comment