Saturday, 23 December 2017

Kalli bidiyo:Zakayi Nishadi ka karu:"Yanda wayar hannu ke tasiri akan mata">>Sheikh Kabir Gombe

Sanannen malamin addinin Islamarnan, Sheikh Kabir Gombe kenan a wannan gajeren bidiyon yake bayyana yanda wayar hannu take tasiri a tsakanin mata, ka kalla zakayi Nishadi kuma zaka karu.


Allah ya sakawa malam da Alheri.

No comments:

Post a Comment