Tuesday, 5 December 2017

Kalli Hadiza Gabon akan rakumi da amalanken doki

Tauraruwar fina-finan Hausa, hadiza Gabon kenan akan Takumi da kuma Amalanken shanu, Da alama Hadizar tayi tafiyane zuwa wata kasa, saidai bata bayyana ko wace kasace taje ba, an ga Hadizar cikin annashuwa tana jih dadin hawa rakumin da amalanken shanun da tayi a cikin wadannan hotunan nata.
Wannan wani abin hannune da aka rubuta sunan Hadizar a jiki, yayi mata kyau.
Muna mata fatan Alheri da kuma Allah ya dawo da ita lafiya.

No comments:

Post a Comment